INEC ta karyata Atiku a kotu byAshafa Murnai April 15, 2019 0 Atiku ya yi ikirarin cewa kuri’u 18,356,732 ya samu, shi kuma Shugaba Muhammadu Buhari ya samu 16,741,430.