Kotu ta wanke Aminu Wali daga zargin handame miliyan 950 kudin Kamfen
Alkalin kotun mai shari'a Lewis Allagoa ya ce EFCC bata bayyana hujjoji masu gamsarwa ba, a dalilin haka kotu bata ...
Alkalin kotun mai shari'a Lewis Allagoa ya ce EFCC bata bayyana hujjoji masu gamsarwa ba, a dalilin haka kotu bata ...
Illiya ya ce shekaru hudu sun wuce shugaban kasa Buhari bai cika alkawarin da ya dauka ba.
Ndume ya ce amma za su yi bincike kuma za a ji abin da binciken zai fito da shi.
An dai sace daliban ne sama da 200 tun a ranar 14 Ga Afrilu, 2014.
Shettima ya bayyana haka ne a wajen taron kaddamar da Kamfen din Jam'iyyar APC da aka yia agarin Maiduguri.
Shugaba Muhammadu Buhari ya sha cewa ya gama da Boko Haram.
Daliban Chibok shida kadai ne aka gani a Sambisa
“Bayan harin ya yi nasara ne, sai a zo a ba ni naira dubu biyar.
An sace daliban Chibok 270 a cikin 2014.
Majalisar Tarayya ta yanke shawarar binciken yadda aka yi wacaka da kudaden ciyar da dalibai na yankin Arewa-maso-gabas.