SHEKARA 9 BAYAN GARKUWA DA ƊALIBAN CHIBOK 276: Har yanzu akwai ɗalibai mata 98 hannun Boko Haram
Tsakanin Disamba 2020 da Maris 2021, aƙalla an samu rahotanni kwasar ɗalibai sau biyar a makarantu daban-daban a Arewacin Najeriya
Tsakanin Disamba 2020 da Maris 2021, aƙalla an samu rahotanni kwasar ɗalibai sau biyar a makarantu daban-daban a Arewacin Najeriya
Iliya ya ce tun daga shekarar 2012 zuwa yanzu Chibok take fama da hare-haren magauta wanda ya suka haɗa da ...
Wadda ta kuɓutar a ranar Asabar mai suna Hassana Adamu, ta miƙa kan ta ga Sojojin Najeriya a garin Gwoza ...
Rahotanni sun tabbatar da cewa miji da matar sun yi saranda ga sojojin da ke ɗaya daga cikin sansanonin da ...
Amma ya kara da cewa fatan su da kokarin duk da su ke yi, shi ne su kwato ko ceto ...
Alkalin kotun mai shari'a Lewis Allagoa ya ce EFCC bata bayyana hujjoji masu gamsarwa ba, a dalilin haka kotu bata ...
Illiya ya ce shekaru hudu sun wuce shugaban kasa Buhari bai cika alkawarin da ya dauka ba.
Ndume ya ce amma za su yi bincike kuma za a ji abin da binciken zai fito da shi.
An dai sace daliban ne sama da 200 tun a ranar 14 Ga Afrilu, 2014.
Shettima ya bayyana haka ne a wajen taron kaddamar da Kamfen din Jam'iyyar APC da aka yia agarin Maiduguri.