‘Yar Chibok da a ka ceto na Asibiti ana duba ta tare da wata ‘yar shekara 14
An ceto 'yan mata kusan 100 kenan cikin wadanda aka dauke.
An ceto 'yan mata kusan 100 kenan cikin wadanda aka dauke.
A wannan bidiyo sun yi kira ga iyayensu da su dawo addinin musulunci.
Shugabannin kungiyar BBOG ne da wadansu ‘yan jarida suka bi tawagar gwamnatin zuwa dajin Sambisa.