Najeriya zata ciwo bashin dala miliyan 382 daga Chana byAshafa Murnai September 2, 2018 Yarjejeniyar dai ta nuna cewa Exim Bank na kasar Chana ne zai samar da kudaden.