NAFDAC ta rufe kamfanin sarrafa gurbataccen zuma a Abuja
Jami’in hukumar Anikoh Ibrahim ya sanar da haka a wata takarda da ya rabawa manema labarai.
Jami’in hukumar Anikoh Ibrahim ya sanar da haka a wata takarda da ya rabawa manema labarai.
Mun kama katan 376 na Amstel Malt, katan 17 na Coca-cola da katan takwas na Maltina.
Alkalin kotun Nasiru Mu'azu ya yanke hukuncin daure Mohammed a kurkuku na tsawon shekaru hudu.