Idan Najeriya ba ta ciwo bashi a Chana ba, ina za ta ciwo shi? -Amaechi
Amaechi ya ce babu wata sarkakiya tsakanin Najeriya da Chana, domin bashin da Najeriya ta ciwo ba mai wahalar biya ...
Amaechi ya ce babu wata sarkakiya tsakanin Najeriya da Chana, domin bashin da Najeriya ta ciwo ba mai wahalar biya ...
An ceto wasu ’yan Chana biyu a hannun masu garkuwa
Kakakin Hulda da Jama’a na jami’an tsaron jihar, ta tabbatar da sace mutnanen biyu.
Bayanai sun nuna cewa arewa maso gabashin kasar Sin ne ke sarrafa wadannan kwayoyi
Ofishin ya bayar da wannan tabbaci ne jiya Talata, a cikin wani bayani da ofishin ya raba wa manema labarai.
Kwanan nan ne Chana ta bayyana cewa za ta bada bashi har na zunzurutun kudade dala bilyan 60 ga wasu ...
Buhari ya bayyana haka ne a kasar Chana da ya ke ganawa da 'Yan Najeriya mazauna kasar Chana.
Yarjejeniyar dai ta nuna cewa Exim Bank na kasar Chana ne zai samar da kudaden.
Ya roki mutanen yankin da su rika yin kaffa-kaffa da bakon-ido ko wani da ba su yarda da shi ba, ...
Wannan ya harzuka matasan, har ta kai su ga yin shinge, suka tare motoci, suka hana su wucewa.