Sojojin sama sun yi wa Boko Haram ruwan wuta a Yankin Tafkin Chadi
Daramola ya kara da cewa sojojin sama za su ci gaba da kai farmaki tare da na kasa, har sai ...
Daramola ya kara da cewa sojojin sama za su ci gaba da kai farmaki tare da na kasa, har sai ...
Dakarun soji sun kashe kwamandan Boko Haram da mayakan sa 15
IOM ta ce daga Nuwamba zuwa wannan makon, Boko Haram sun raba mutane sama da 59,000 daga gidajen su.
Gaba daya batakashin bai dauke mu tsawon mintuna 45 ba domin mayakan Boko Haram din sun fi karfin mu a ...
" Bincike ya nuna cewa a Najeriya cutar kwalara kan bullo sau biyu a shekara wato lokacin damina da rani."
Ya ce sun kwashi makamai da dama tare da baburan hawa biyu daga mabuyar Boko Haram din.
Boko Haram ta fara karbar harajin da ta ke kira ‘jizya’ a wasu matsugunai na yankunan Barno, Yobe da kuma ...
Dauda ya rike a matsayin riko daga Nuwamba, 2017 zuwa Janairu, 2018, sai aka maye gurbin sa da Ahmed Rufai ...
Dubai ya zama wani tudun-mun-tsira ga manyan barayin gwamnati, wadanda su ka yi kaka-gida a can.
Wannan wuri na kan tsibirin Tafkin Chadi ne.