Yadda mutuwar Idris Deby za ta iya shafar tsaron Najeriya – Gwamnatin Tarayya
Mutuwar Shugaban Chadi Idris Deby za ta iya dagula matsalar tsaro a kasashen da ke makwautaka da kasar, kamar Najeriya.
Mutuwar Shugaban Chadi Idris Deby za ta iya dagula matsalar tsaro a kasashen da ke makwautaka da kasar, kamar Najeriya.
Wani sharhi da aka buga a PREMIUM TIMES HAUSA ya yi dalla-dallar yadda kasafin zai kare wajen biyan bashi da ...
Kasashen da ke makautaka da Najeriya sun hada da Jamhuriyar Nijar, Kamaru, Chadi, Benin.
An kashe shi a harinn da aka kai musu ta jirgin yaki jiya a Tunbum Sabo.
Jihohin Neja, Filato, Benuwai, Kwara da Nasarawa aka yin bahaya a fili a Najeriya
Sai dai kuma Adamu bai bayyana sunayen kananan hukumomin 14 ba a gaban kwamitin da ya yi wa bayanin.
“A yau an daina noma gaba daya a Yankin Tafkin Chadi.
Yadda Boko Haram suka ragargaza makarantun Islamiyya, gidaje da ofisoshin gwamnati a Gubio da Magumeri
Ciki 12 da aka bayyana bamu san ko sojojin Najeriya guda nawa bane suka jikkita a wannan fafatawa ba.
Daramola ya kara da cewa sojojin sama za su ci gaba da kai farmaki tare da na kasa, har sai ...