ZABEN EDO: CDD da Yiaga Africa sun ce INEC ta gudanar da sahihin zabe
Amma wadannan kalubale ba za su hana a gamsu da sahihancin zaben ba.
Amma wadannan kalubale ba za su hana a gamsu da sahihancin zaben ba.
Ta bayar da misalin abubuwan da suka faru a Kananan Hukumomin Lokoja, Kabba-Bunu, Ijumu, Okene, Ajaokuta, Dekina da kuma Olamaboro.
CCD ta kafa misali da yadda EFCC ta kama masu sayen kuri’u a Benuwai da Kwara.
CCD ta shawarcin INEC ta dukufa wajen kara bai wa ma’aikatan ta na wucin-gadi horon da ya dace
Jami’in hukumar zabe na jihar Riskuwa Arab-Shehu ya sanar da haka a yake zantawa da manema labarai a garin Kano ...
Kungiyoyi ne guda biyu, CDD da kuma OSIWA suka hada muhawarar, ganin irin yawan da jam’iyyun da suka fito takara ...