Birtaniya na binciken kadarorin fam miliyan 15 na Bukola Saraki
Wannan ya zame wa Shugaban Majalisar Dattawa gaba damisa baya siyaki kenan.
Wannan ya zame wa Shugaban Majalisar Dattawa gaba damisa baya siyaki kenan.
Ya ce sharadin samun wannan tallafin ya hada da saka yara a makarantun gwamnati da ziyartan asibiti a kai-akai.
Tun cikin watan Satumba, 2017 ne aka fara maka Saraki kotu.