Shugaban Kotun CCT, ya bayyana gaban Majalisar Dattawa, bayan maigadin da ya kifa wa mari ya kai mata karar sa
Shugaban Kotun CCT, Danladi Umar ya bayyana a gaban Kwamitin Sauraren Korafe-korafe a ranar Talata, a Majalisar Dattawa.
Shugaban Kotun CCT, Danladi Umar ya bayyana a gaban Kwamitin Sauraren Korafe-korafe a ranar Talata, a Majalisar Dattawa.
A karkashin wannan shiri na CCT, za a rika ba kowani talaka naira N5000 duk wata domin ya rika samun ...
Shirin CCT, wato ‘Conditional Cash Transfer, shiri ne na bai wa talakawa tallafin kudi naira 5,000 duk wata, domin rage ...
Yanzu dai kotun CCT ta bada umarnin a kamo mata Onnoghen a duk inda ya ke a fadin kasar nan.
Yanzu a dalilin wannan hukunci, CCT za ta iya ci gaba da binciken mai shari'ar a kotun da'ar m a'aikata.
Wannan mataki ya janyo wa Buhari tsangwama a cikin gida har ma da Amurka da Tarayyar Turai gaba daya.
Manyan Lauyoyi 47 da suka kare Babban Mai Shari’a na Najeriya, Walter Onnoghen duk Manyan Lauyoyi ne wato SAN. Ga ...
Sai dai kuma a bisa dukkan alamu, ya bi shawarar gwamnonin yankin Kudu maso Gabas, da suka ce kada ya ...
Gwamnatin tarayya ta raba Naira biliyan 1.5 wa talakawa 20,344 a jihar Bauchi
Amma dai ya zuwa yanzu jihohi 20 ne kadai suka cika wadannan shaurudda.” Inji ta.