Ban shiga siyasa don na magance matsalolin Najeriya ba – Rotimi Amaechi
Ministan Harkokin Sufuri, Rotimi Amaechi, ya ce bai shiga siyasa don ya warware matsalolin Najeriya ba.
Ministan Harkokin Sufuri, Rotimi Amaechi, ya ce bai shiga siyasa don ya warware matsalolin Najeriya ba.
Amaechi ya bayyana haka a lokacin gagarimin taron kaddamar da bude masana’antar da ke Kajola, Jihar Ogun, a ranar Asabar ...
Wannan ya harzuka matasan, har ta kai su ga yin shinge, suka tare motoci, suka hana su wucewa.