ZABEN KOGI DA BAYELSA: ‘An hargitsa dimokradiyya’, tilas Buhari ya farka – CDD
Ta bayar da misalin abubuwan da suka faru a Kananan Hukumomin Lokoja, Kabba-Bunu, Ijumu, Okene, Ajaokuta, Dekina da kuma Olamaboro.
Ta bayar da misalin abubuwan da suka faru a Kananan Hukumomin Lokoja, Kabba-Bunu, Ijumu, Okene, Ajaokuta, Dekina da kuma Olamaboro.
Kungiyar CCD ta yi tir da zaben tare kuma da yin kira da a binciki hukumomin gwamnati masu hannu a ...
Dimokradiyya da Labarai Na Bogi: Yadda Labaran Bogi ke wa ‘Yancinmu da Dimokradiyya Barazana
Rahoton ya ce gwamnati ta bayar da muhimmanci sosai a kan masu hayayagar kafa Biafra.