Dole makiyaya su bi dokar hana kiwo a fili – Gwamnatin Taraba
Gwamnan jihar Darius Ishaku ya ce duk da wannan barazana dokar ta zo ta zauna daram-dam a jihar.
Gwamnan jihar Darius Ishaku ya ce duk da wannan barazana dokar ta zo ta zauna daram-dam a jihar.
An dawo da dabbobi sama da 28,000 inda aka maida wa masu shi abinsu.