KADUNA: Bayan kama matasan da suka shirya sharholiyar gwangwajewa tsirara, gwamnati ta rusa Otel din da za a cashe a cike
Wasu matasa sun shirya bikin sharholiya da fasikanci tsakanin mata da maza a garin Kaduna domin murnar karshen shekara.