SIYASAR MAIDA CBN LEGAS: Gaskiya cinkoson ma’aikata sun yi yawa a Hedikwatar CBN a Abuja – Gwamnan CBN
Cardoso ya bayyana haka a lokacin wata tattaunawa da gidan talabijin na Arise TV, ranar Litinin.
Cardoso ya bayyana haka a lokacin wata tattaunawa da gidan talabijin na Arise TV, ranar Litinin.
Shugaba Tinubu ya aika da sunan Olayemi Michael Cardoso a matsayin gwamnan babban bankin Najeriya.