Dawowar Saraki, Gwamna Ahmed da Ibeto cikin PDP ya zo daidai lokacin bukatar su -Inji PDP
Saraki da Ahmed duk ana zargin su da hannu a aikata fashi da makami da aka yi a garin Offa
Saraki da Ahmed duk ana zargin su da hannu a aikata fashi da makami da aka yi a garin Offa
Shugaban jam’iyyar Bello Doya ne ya jagoranci masu canza shekar.