FAƊUWAR DARAJAR NAIRA DA TSADAR DALA: ‘Za mu rufe kasuwar ‘yan canjin Abuja sai yadda hali ya yi’ – Shugaban ‘Yan Canji
Darajar Naira ta yi zubewar da ba ta taɓa yi ba a tarihi, inda a ranar Talata aka sayar da ...
Darajar Naira ta yi zubewar da ba ta taɓa yi ba a tarihi, inda a ranar Talata aka sayar da ...
Mun samu nasarar kama mutum tara." Ya shaida wa PREMIUM TIMES cewa amma wajen ƙarfe 6:14 ƙura ta lafa, komai ...
Idan talaka yace yana neman canji ba kudi yake bukata ka bashi ba a'a saukin rayuwa yake nema ta dalilinka.
Bari na fara da yi wa kowa lale marhabin da zuwa wannan muhimmin taro na shugabannin zartaswar jam’iyyar mu.
Hukumar ta kara da cewa ta sami nasaran kama mutane 2 da sukayi dakon kudin.