An sace Baturen Scotland da Ba’Amurken Canada
Abokan aiki da abokan zaman gidan wani Ba’Amurken Canada da Baturen Scotland, sun tabbatar da sace su biyun.
Abokan aiki da abokan zaman gidan wani Ba’Amurken Canada da Baturen Scotland, sun tabbatar da sace su biyun.
zaratan ’yan sanda na can na kokarin bin sawun wadanda su ka yi garkuwa da su.
Za a siyo jirgin daga Kasar Canada ne.
Jakadan ya sanar da haka a taron samun madafa da wayar da kan mutane kan ilolin cututtukan dake kama yara ...
Kwamitin masallacin sun yi gargadin yada jita-jita akan abun da ya faru cewa jami’an tsaro kasan sun fara bincike akai.
Dan wasan finafinan Hausa kuma mawaki, Adam Zango zai yi wasa a kasar Canada bayan wata gaiyata ta musamman da ...