Kada kiristoci suyi watsi da Buhari, kowa ya sashi a Addu’a – Inji Shugaban CAN
yace yana da yakinin cewa mataimakin shugaban kasan zai iya rike kujeran har Buhari ya dawo.
yace yana da yakinin cewa mataimakin shugaban kasan zai iya rike kujeran har Buhari ya dawo.
Ya roki mutanen jihar Kaduna da su zauna da juna lafiya.
Fayose yace idan har akayi hakan to zai iya kawo yakin addini a kasa Najeriya.
CAN ta ce Fasto Johnson Suleman bai fadi abin da zai sa jami'an tsaro su kai masa hari ba