Muna kira ga gwamnati ta gaggauta ceto, Leah Sharibu – Kungiyar CAN
Muna kira ga gwamnati ta gaggauta ceto, Leah Sharibu
Muna kira ga gwamnati ta gaggauta ceto, Leah Sharibu
Sai dai kuma ya ce wata kungiya ce mai suna wanda ya yi kama da “CAN” ta fitar da sanarwar ...
MURIC ta ce kashe-kashen da ke faruwa tsakanin makiyaya da manoma fa ya shafi kowa ne.
Ya ce muggan kwayoyi su ne a sahun gaba wajen lalata rayuwar matasa da al’umma.
Me ya sa gwamnati duk ta kauda ido daga wadannan kashe-kashen? Ko don musulmi ne aka kashe ne?
Kowa ya koma mazabar sa ya yi rijista sannan ya mallaki katin Zabe.
" Ba ta yadda aka sami kudin ya kamata ace ya dame mu ba. Yadda aka kashe su ne ya ...
A karshen makon jiya ne dai CAN ta ce tsarin wata makarkashiyar musuluntar da Najeriya ce gaba dayan ta.
SUKUK tsarin karbar kudi ne a karkashin addinin Musulunci, wanda ya samu karbuwa a cikin duniya, musamman a kasashen da ...
A karshe shugaban na CAN ya ja hankalin 'yan siyasa da su cika alkawurran da su ka daukar wa talakawan ...