Ba za a iya cire Shugabannin Tsaro a yanzu ba – Sakataren Gwamnati
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa a halin da ake yanzu ba za a iya cire Shugabaanin Tsaron kasar nan ba.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa a halin da ake yanzu ba za a iya cire Shugabaanin Tsaron kasar nan ba.
Cikin makonnin nan biyu da wuce, rahotanni sun nuna cewa an kashe daidaikun Kiristoci a jihohin Adamawa, Barno da Kaduna.
Cikin makonnin nan biyu da wuce, rahotanni sun nuna cewa an kashe daidaikun Kiristoci a jihohin Adamawa, Barno da Kaduna.
Kasar Amurka ta bayyana a rahoton ta cewa Najeriya na daga cikin kasashen duniya da ake muzguna wa kiristoci.
Musamman mazauna yankunan kudancin Najeriya, duk sun tsoki lamirin gwamnati akan wannan shiri.
Majalisar Kolin Musulunci Ta maida wa kungiyar Kiristoci martani game da zabin shugabannin Majalisar kasa
CAN ta ce idan aka yi haka, to an gyara kuskuren rashin yin raba-daidai din mukaman siyasa a tsakanin addinai ...
Kungiyar Dattawan Kiristoci ta ce babu inda doka ta bai wa CAN izni ko ’yancin nada masu sa-ido a harkar ...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sultan Muhammad Abubakar ya tura sakon a cikin wata takarda
Muna kira ga gwamnati ta gaggauta ceto, Leah Sharibu