QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su
Wani abin al'ajabi shi ne dukkan waɗannan ƙasashe huɗu kowace akwai tambarin tauraro a jikin tutocin su.
Wani abin al'ajabi shi ne dukkan waɗannan ƙasashe huɗu kowace akwai tambarin tauraro a jikin tutocin su.
A gasar cin Kofin Duniya na shekarar 2018, babu wata kasar Afrika da ta taka rawar da ta kai ta ...