‘Yan sanda sun cafke Gogarman masu garkuwa da mutane a dajin Rugu jihar Katsina
Gambo ya kara da cewa zaratan jami'an tsaron SARS ne suka kama su.
Gambo ya kara da cewa zaratan jami'an tsaron SARS ne suka kama su.
An kuma samu tsabar kudi naira dubu dari uku da hamsin da wasu kudaden kasashen waje a hannun su.