Mijina masifaffen Dan caca ne, ina ya fito Caca, Ina za shi Caca – Muniat a Kotu
“Na yi yaji na bar zama da shi amma haka ya zo ya yi biko na da alkawarin zai daina ...
“Na yi yaji na bar zama da shi amma haka ya zo ya yi biko na da alkawarin zai daina ...
Ko da abokanan sa suka yi kokarin cimma sa, sun iske ya kwankwaɗi ruwan maganin har ya fara shureshure.
Wannan shirin wanda aka fi sani da Visa Lottery Program a turance dama ce ta bayyana wa mutane 45,000 daga ...
Tun daga lokacin ne sai harkar ta bunkasa sosai, inda akasafi a kan wasannin kwallon kafa ne ake yin cacar.
gwamnati ba za ta sa ido ta bari ba mutane na kauce hanya amma kuma basuyi komai akai ba.