RAHOTON MUSAMMAN: Yadda yaƙin ceton ‘Law School’ ta Bwari ya ci rayukan Sojojin Bataliyar Gadin Shugaban Ƙasa su 8
Bayan kwanaki, sojoji sun sake yin tattaki ciki dajin sun ragargaji 'yan ta'adda har su ka kashe 30 a yankin ...
Bayan kwanaki, sojoji sun sake yin tattaki ciki dajin sun ragargaji 'yan ta'adda har su ka kashe 30 a yankin ...
Kotun ta yi haka ne bayan ta kama Abdulrahaman da laifin satan kaji guda biyu.
Mutane bakwai sun rasu a Abuja.
Sanarwar ta ce ana yawan zargin su da dibga kananan sace-sace, fashi da makami da sauran kananan laifukan da ba ...
Dan sandan da ya shigar da kara ya ce sun kashe mahaifin yarinyar ne ranar 10 ga watan Maris.
Dama can a zaman doya da manja ne a tsakanin Hausawa da Gbagyi.
Jami'an tsaro na 'yan sanda da sojoji sun isa garin Bwari sannan an kakkafa shinge a mashiga garin.
Gwamnatin Kasar Japan ta tallafawa wa Asibiti a Abuja
Ya kuma kara da cewa Najeriya ta samu Karin tallafi na dala miliyan bakwai da ga hukumar USAID a shekaran ...