FASHEWAR NAKIYA A MAKARANTAR ISLAMIYYA A ABUJA: Ana zargin wasu baki daga Katsina ne suka yi dakon Nakiyoyin da suka fashe
PREMIUM TIMES Ta buga cewa nakiyoyin sun fashe ne a harabar makarantar da misalin karfe Daya na ranar Litinin a ...
PREMIUM TIMES Ta buga cewa nakiyoyin sun fashe ne a harabar makarantar da misalin karfe Daya na ranar Litinin a ...
Bayan kwanaki, sojoji sun sake yin tattaki ciki dajin sun ragargaji 'yan ta'adda har su ka kashe 30 a yankin ...
Kotun ta yi haka ne bayan ta kama Abdulrahaman da laifin satan kaji guda biyu.
Mutane bakwai sun rasu a Abuja.
Sanarwar ta ce ana yawan zargin su da dibga kananan sace-sace, fashi da makami da sauran kananan laifukan da ba ...
Dan sandan da ya shigar da kara ya ce sun kashe mahaifin yarinyar ne ranar 10 ga watan Maris.
Zaman Lafiya ya dawo Bwari.
Dama can a zaman doya da manja ne a tsakanin Hausawa da Gbagyi.
Jami'an tsaro na 'yan sanda da sojoji sun isa garin Bwari sannan an kakkafa shinge a mashiga garin.
Gwamnatin Kasar Japan ta tallafawa wa Asibiti a Abuja