KWAƊAYI KO RA’AYI?: Dalilin da ya sa Daniel Bwala, tsohon Kakakin Rundunar Kamfen ɗin PDP, ya rungumi Tinubu, ya ce wanda ya ji haushi shi ta shafa
Tsohon Kakakin Yaɗa Labaran Rundunar Kamfen ɗin PDP a zaɓen shugaban ƙasa a 2023, Daniel Bwala, ya watsar da Átiku