SAKACI: Yadda Gwamnatin ‘Yar’Adua, Jonathan da Buhari ke neman janyo wa Najeriya asarar naira Tiriliyan 3.2
Butcher ya umarci Najeriya ta biya kamfanin P&ID, wato Process & Industrial Development Limited, zunzurutun kudade kwatankwacin naira tiriliyan 3.7.