HARBO JIRGIN UKRAINE: ‘Yan kasar Iran sun yi wa gwamnati bore byMohammed Lere January 12, 2020 0 Kasar ta ce ta harbo wannan jirgi ne a bisa kuskure ba da gangar ba.