Gidajen Burkutu a Taraba sun fara yajin aiki saboda tsadar itacen dafa burkutu da Dawa
Naomi Bature ta bayyana cewa saboda tsadar hatsi da itace abokan sana'arta ta sun daina sana'ar da hakan yasa suka ...
Naomi Bature ta bayyana cewa saboda tsadar hatsi da itace abokan sana'arta ta sun daina sana'ar da hakan yasa suka ...
" A ranar 3 ga Afrilu rundunar ta kama kwalaben giya 177 da babban jarka mai cin lita 25 na ...
Hukumar Hisbah a jihar Jigawa ta kama mota dankare da jarkoki da kwalaben giya a karamar hukumar Kazaure, Jihar Jigawa.
Ya bayyana cewa ko da masu motan suka hango jami’an NAFDAC, sai suka watsi da motar suka arce cikin daji.
Hayab ya yi kira ga malaman adini, iyaye mata da maza da su taimaka wajen ja wa 'ya'yan su kunne ...