Kotu ta tsare magidanci da ya yi lalata da yarinya ta dubura a kurkukun kirikiri
Alkalin kotun Mrs B.O. Osunsanmi ta yi watsi ta rokon sassaucin da Emmanuel ya nema sannan ta yanke hukuncin cewa ...
Alkalin kotun Mrs B.O. Osunsanmi ta yi watsi ta rokon sassaucin da Emmanuel ya nema sannan ta yanke hukuncin cewa ...
Abdulkareem ya ce farashin buredi zai tashi muddun ba a samu raguwar hauhawar farashin kudin Fulawa da Siga ba.
Iron sinadarin ne dake kara jini da karfi a jikin mutum.
Mun ziyarci masallatai da coci-coci domin wayar da kan mutane game da matsaloli irin haka.
Gidajen Buredin basu da tsafta.
Katlyn Okrowafor ta shawarci mutane da su guji cin abinci latti musamman da daddare. Idan har ya zama dole sai ...