Ƴan bindiga sun sun yi garkuwa da ɗan sarkin Bungudu, sabuwar amarya da wasu mutum 5 a Zamfara
Bungudu ya ce kai tsaye maharan suka shiga gidajen mutane suna tafiya da su ba tare da wani shamaki ba.
Bungudu ya ce kai tsaye maharan suka shiga gidajen mutane suna tafiya da su ba tare da wani shamaki ba.
Allah yayi dadin tsira da aminci bisa shugaban mu Annabi Muhammad (SAW), da Iyalan sa, da Sahabban sa, da duk ...