SUƁUL-DA-BAKAN BULKACHUWANCI’: Sanata Bulkachuwa ya ce bai ribbaci matar sa tsohuwar mai shari’a ta riƙa karya ƙa’ida ba
Shi dai Bulkachuwa ya ce tsohon Shugaban Majalisar Dattawa bai bari ya ƙarasa bayyana abin da zai ce ba.
Shi dai Bulkachuwa ya ce tsohon Shugaban Majalisar Dattawa bai bari ya ƙarasa bayyana abin da zai ce ba.
Akwai kotuna 77 da aka kafa domin sauraren kararrakin da suka shafi zaben 2019.
Aliyu Haidar ya taka rawa wajen kamfen din neman zaben Shugaba Muhammadu Buhari.
Tun a zaben fidda-gwani dai Yusuf Tugger ya yi zargin cewa an tafka magudi domin shi ne ya yi nasara ...
Bulkachuwa ta yi wannan gargadin ne a jiya Laraba wurin da ta gana da masu shari’ar, a Abuja.
Mu yi aikin mu ba da tsoro ko nuna bambanci ba, ko kuma kullatar wani. Domin akwai rantsuwa a kan ...