TSAKANIN MAJALISA DA ALI NDUME: Babu mai iya ja da Saraki a majalisar dattijai
Ndume yayi kokarin ganin hakan ya yiwu amma har yanzu ana ta kai ruwa rana akan maganar Ibrahim Magu din.
Ndume yayi kokarin ganin hakan ya yiwu amma har yanzu ana ta kai ruwa rana akan maganar Ibrahim Magu din.
Saraki ya ce babu ruwansa da rikicin mota da hukumar kwastam ta ke ta magana akai