Ban ji dadin mu’amula ta da majalisar dokoki ta Kasa ba – Buhari
Buhari ya fadi haka ne a gayyatar shan ruwa da yayi wa shugabannin majalisar yau a fadar gwamnati.
Buhari ya fadi haka ne a gayyatar shan ruwa da yayi wa shugabannin majalisar yau a fadar gwamnati.
Kudaden a jimlace sun kama naira biliyan 23, 678, 770,079.
Tun ranar Laraba ne aka tsara kammalawa da kasafin domin amincewa da abin da Kwamitin Majalisa na Kasafin Kudi ya ...
“Mun samu labarin cewa za su dauko sojojin hayar ‘yan daba da wasu jihohi su shigo jihar Kwara domin su ...
Magidanci ya roki kotu ta raba auren sa da matar sa saboda bin maza da take yi
Sanatocin APC sun watsar da batun tsige Saraki
Na shirya kayan yaki na kaf don wancakalar da Buhari a 2019 - Bukola Saraki
Ngelzarma ya tabbatar wa PREMIUM TIMES wannan matsaya ta su da bakin sa.
Sai kashi biyu bisa uku ne na sanatocin za su iya tsige shi
Shugaban kasa ba ya shiga sha'anin jami'an tsaron kasar nan, saboda cin gashin kan su ne suke ci