Majalisa za ta sake duba maganar karancin albashi – Bukola Saraki
Bukola Saraki ya ce majalisar na jiran fannin gwamnati ta turo kudirin yin hakanne kafin su dukufa akai.
Bukola Saraki ya ce majalisar na jiran fannin gwamnati ta turo kudirin yin hakanne kafin su dukufa akai.
Daga nan ne a yanzu aka yanke cewa gwamnati ta fara bayar da sassaucin na naira 200 a kowace dala ...
Tun cikin watan Satumba, 2017 ne aka fara maka Saraki kotu.
Za a kashe sama da naira triliyan 7 a kasafin kudin.
Bukola yace tun da Buhari ya nuna zai yi takara ya ajiye komai nasa domin mara masa baya 100 bisa ...
Buhari zai iya maye gurbin Buhari idan aka yi la'akari da abubuwa da dama.
Ali Ndume yace har yanzu bai iya gano laifin da yayi ba da majalisar ta dakatar dashi.
Saraki yace ya so ace yana da wannan iko.
Shettima ya jagoranci sarakunan ne da shugabannin siyasa daga jihar ranar Barno ranar Alhamis.
Kwamitin da ta mika sakamakon bincikenta yau a zauren majalisar ta ce sanata Ndume ya yiwa majalisar karya.