KIKI-KAKA: Yadda Saraki da ‘Yan Majalisa 51 suka taka wa shari’ar su burki
Wata Kungiyar Kare Dimokradiyya ce mai suna LEDAP ta shigar da kara tun a ranar 14 Ga Satumba, 2018.
Wata Kungiyar Kare Dimokradiyya ce mai suna LEDAP ta shigar da kara tun a ranar 14 Ga Satumba, 2018.
Dama kuma Lawan ya nema a 2015, amma bai samu ba, sai aka zabi Sanata Bukola Saraki.
Saraki, ya ce APC za ta bar murna ta koma kuka nan ba da dadewa ba, domin murde zabe ta ...
Hausawa dai na cewa ko an kashe biri, to biri ya yi babbar barna. Watakila idan ya sake shiri, zai ...
‘Yan daba sun bude wa magoya bayan Saraki wuta a rukunin gidajen iyalin sa
Saraki ya ce gwamnatin Buhari gwamnati ce ta mahandama da kuma wawurar kudaden jama’a.
Atiku ya gana da shugabannin kabilar Igbo a Enugu
Buhari ya nemi Majalisa ta amince masa kara ciwo bashin dala bilyan 2.78
Saraki ya bayyana cewa sai dai a hakura har wa’adin shugabancin sa ya cika sannan ya sauka.
Ko ma dai me kenan, za a tantance a ranar 5 Ga Oktoba mai zuwa.