BAYAN GUMIRZUN KADUNA: Atiku ya fice Turai ‘domin hadar-hadar kasuwanci’
Yayin da wasu ke ƙorafin cewa bai kamata Wazirin Adamawa ya fice zuwa Turai domin yin kasuwanci ko biyan wata ...
Yayin da wasu ke ƙorafin cewa bai kamata Wazirin Adamawa ya fice zuwa Turai domin yin kasuwanci ko biyan wata ...
Don haka ya ce zai yi ƙoƙari ya toshe waɗannan hanyoyin da kuɗaɗen ke zurarewa, domin Najeriya ta ƙara samun ...
Mark ya ce sun tantance 'yan takara har 17, amma a ciki sun soke takarar mutum biyu, bisa dalilan rashin ...
Atiku ya nuna fargabar cewa wannan matsala a kullum sai kara gaba ta ke yi, amma gwamnati ta kasa dakile ...
Saraki ya bada wannan shawara, ranar Laraba a Abuja, lokacin da ya ke kaddamar da Kwamitin Sasanta Rigingimun Jam'iyyar PDP.
Dama kuma tun a ranar Amurka ta rufe karamin ofishin jakadancin ta na da ke Lagos.
Ya kara da cewa Oshiomhole ya yi amfani da mugaye da bakaken kalaman bakin sa, ya lalata jam'iyyar APC.
Shugaba Buhari ya aika wa Majalisa a zamanin Bukola Saraki neman amincewa a ciwo bashin na dala bilyan 30 a ...
Cikin watan Disamba ne dai EFCC ta samu damar-wucin-gadi na rike gidan na Saraki, har zuwa yadda shari’a ta kaya ...
Tun ranar Laraba ne aka tsara kammalawa da kasafin domin amincewa da abin da Kwamitin Majalisa na Kasafin Kudi ya ...