Gobara ta lashe bukkoki 140 a matsugunan ‘yan gudun hijira a Barno
Wutar ta tashi a sansanin Flatari da na Nguro duk a cikin Karamar Hukumar Monguno a Jihar Barno.