Bidiyo: Wayar da Buhari yayi wa Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje
Buhari ya kira Ganduje a lokacin da ake gudanar da wata addu'a ta musamman domin Allah ya bashi Lafiya a ...
Buhari ya kira Ganduje a lokacin da ake gudanar da wata addu'a ta musamman domin Allah ya bashi Lafiya a ...
Gwamnan Ganduje ya gaiyaci manyan malamai zuwa fadar gwamnati domin gudanar da addu’a ta musamman ga shugaban Kasa Muhammadu Buhari.
Dan majalisar yace suna nan sun fara shiri domin ganin wannan buri nasu ya cika.
Shugaba Buhari ya mika godiyarsa da irin damuwa, soyayya da kulawar da mutanen Najeriya suke yi masa
Buhari ya tabbatar da ganin cewa 'ya'yan sa mata duk sunyi karatu har zuwa matakana jami'a.
An gudanar da Addu’o’in ne a garin Miga dake jihar Jigawa.
Leo ogor yace ko dayake sun ga Buhari ya na dariya da bakin nasa wanda hakan ya musu dadi amma ...
Ofishin ta tabbatar da wannan tattaunawa sannan ta ba da bayanani akan abubuwan da Trump da Buhari suka Tattauna akai.
Saraki yace ya ji dadin yadda ya ga Buhari kuma hakan ya tabbatar masa da cewa lallai yana cikin kuzari.
Saraki ya tattauna da shugaban kasa Muhammadu Buhari a gidan Abuja dake birnin Landan.