Shugaban cocin Canterbury dake kasar Ingila ya ziyarci Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bakonci shugaban cocin Canterbury, Justin Welby a masaukin sa dake Landan.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bakonci shugaban cocin Canterbury, Justin Welby a masaukin sa dake Landan.
Tsarin mulkin da muke bi yanzu bai dace da mu ba
Buhari ya ce ya kusa dawowa domin ci gaba da aiki.
An gudanar da irin wadannan addu'o'i a jihohin Kebbi, Bauchi, da jihar Kano.
Mata sukan taru a gidajensu domin gudanar da irin wadannan addu’o’I ga shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Bayan haka kuma gidan jaridar ta ce Tinubu na nazarin ko zai canza sheka zuwa jam’iyyar PDP.
Wadanda suka amfana daga wannan shiri sun hada da manoman kananan hukumomin Argungu, Bagudo, Augie, Kangiwa, Kalgo da Yauri.
Shagari ya ce Buhari mutum ne mai gaskiya, rikon adana da kishin kasa.
Obasanjo yace Buhari yayi abin azo a gani a tsaon kwanakin da yayi yana shugabancin kasa Najeriya.
An gano cewa lallai na bukatan gyara a hukumar ne wanda ya sa dole a gudanar da irin wannan sauye-sauye ...