Shugaba Buhari ya bude Kamfanin Olam a Kaduna
Gwamnan jihar da wasu ministoci da jami'an gwamnati ne suka raka Shugaban kasa ziwa wajen bikin bude kamfanin.
Gwamnan jihar da wasu ministoci da jami'an gwamnati ne suka raka Shugaban kasa ziwa wajen bikin bude kamfanin.
Buhari ya nuna wannan fushin ne ranar Litinin yayin da ya ke taro da Majalisar Sarakunan Gargajiya na Najeriya, a ...
Gwamnatocin za su rubutawa gwamnatin tarayya kudaden da su ka kashe domin a biya su, tunda hakkin gwamnatin tarayya ne ...
‘‘Nan da nan shugaban kasa ya aiko da ababen tallafi domin mutanen wanda shi shugaban hukumar NEMA ya kawo washe ...
" Da buhun masara ya kan kai 20,000 amma yanzu bai wuce 10,000 ba.
Osinbajo ya roki jama'a su yi watsi da kamfen din domin ba da yawun Osinbajo su ke yi ba.
Sauran amfanin gonan da farashinsu ya sauka sun hada da wake,masara da gero.
"Muna da wata kungiyar masoya Buhari wanda ya hada da wasu gwamnoni da ministoci kuma tuni mun fara shirye-shiryen ganin ...
“ Bari in gaya muku gaskiya, ni dan jam’iyyar APC ne, tare da ni akayi komai domin samun nasara a ...
Ta ce Allah ne ya bata minister kuma idan ma an kore ta lokacinta ne yayi.