MULKIN BUHARI: An sake bankaɗo wata ƙumbiya-ƙumbiya ta Dala biliyan 40 da aka tafka karkashin Emefiele
Rahoton ya bayyana faruwar hakan a matsayi “rauni da aka samu wajen bin ƙa’idojin gudanarwa na bankin.”
Rahoton ya bayyana faruwar hakan a matsayi “rauni da aka samu wajen bin ƙa’idojin gudanarwa na bankin.”
Sannan Obasanjo ya koka game da mallaka wa kansu dukiya masu mulki ke yi wanda shi ma ke taimakawa wajen ...
Duk da cewa shugaban kasa Bola Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima, dukkansu suna wajen kasar, amma babu wani gibin shugabanci
Har’ila yau dai akwai tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa Adamu Abdullahi, da shugaban majalisar dattawa a jamhuriya ta uku, ...
Da ya koma kan batun ƙarin kuwa, Gwamna Yahaya ya ce ba zai iya biyan N70,000 mafi ƙanƙantar albashi ba.
"Abin duk siyasa ce," inji Ahmed Buhari, wanda ya ce duk da ya na goyon bayan ɓamɓare ƙananan hukumomi daga ...
Turji ya ƙara da cewa shi da kan sa ya kashe wani ɗan bindiga kuma gogarma a Ƙaramar Hukumar Shinkafi, ...
Ita dai Victoria Iraboh matar tsohon Babban Hafsan Tsaron Ƙasa ne, Janar Lucky Irabor mai ritaya, wanda ya yi zamani ...
Atiku na jam'iyyar PDP ne ya zo na biyu a zaɓen shugaban kasa bayan shugaba Tunubu
Sai dai kuma Emefiele ya ce shi bai aikata laifi ba, yayin da Mai Shari'a Maryann Anenih ta karanto masa ...