BIN DIDDIGIN KUƊAƊEN SATA: Kotun Ƙoli ta yi fatali da roƙon iyalin Abacha masu neman kada a ci gaba da bankaɗo kuɗaɗen Najeriya da ke hannun su
Ɗan marigayi Abacha, wato Mohammed Abacha ne ya nemi kotun ta hana a ci gaba da bankaɗo kuɗaɗen satar da ...