Anya Buhari bai yi gaggawar janye dokar hana walwala a jihar Legas da Abuja ba Kuwa? Daga Hassana Dalhat
Anya Buhari bai yi gaggawar janye dokar hana walwala a jihohin Legas da Abuja ba Kuwa?
Anya Buhari bai yi gaggawar janye dokar hana walwala a jihohin Legas da Abuja ba Kuwa?
Kokarin hakan ne ya sa Najeriya ta garzaya garzayawa har Bankin IMF domin neman rufin asiri.
Shugaban kwamitin Mannir Yakubu ya sanar da haka ranar Juma'a a taron manema labarai da aka yi a garin Katsina.
Wannan shina rana daya da aka samu karancin wadanda suka kamu da cutar a cikin mako guda.
Ban san ko ana biyan ma'aikatan lafiya dake aikin coronavirus alawus ba, ko ba a biyan su
Ya kuma roke su su zuba wa dukkan kwastomin na su kyautar data, wacce ake amfani da ita wajen sada ...
Da irin rasa sahaban annabi da aka yi a dalilin barkewar annoba.
Ya ce sun zauna wurin daya a taron gwamnoni na na Majalisar Tallalin Arziki da sauran su. Don haka ne ...
Kwamishinan ilimin jihar Dr Aliyu Tilde ne ya sanar da haka a takarda da ya fitar ranar Talata.
Abdussalami Abubakar ya amsa tambayoyi ne a hira da yayi da muryar Amurka.