Jawabin Buhari: Kowani dan Najeriya na da ikon zama a ko ina a kasarnan ba tare da an yi masa iyaka ba byMohammed Lere August 21, 2017 Na yi amannar cewa dimbin 'yan Najeriya suna da irin wannan tunani.