TASHIN HANKALI: Yadda ‘yan bindiga ke matsa-ƙaimin kai hare-hare, don sabbin gwamnoni su yi sulhu da su – Wasu kuɓutattu
A cikin kwanaki biyar zuwa yau, mazauna wasu yankunan Zamfara da Sokoto sun ɗanɗana bala'in hare-haren 'yan bindiga.