Ba gaskiya cewa wai an dasa bamabamai a Abuja – Rundunar Ƴan sanda
Sai dai kuma daga baya, gwamnatin Najeriya ta fidda sanarwar cewa jami'an tsaro na ci gaba da bincike da kuma ...
Sai dai kuma daga baya, gwamnatin Najeriya ta fidda sanarwar cewa jami'an tsaro na ci gaba da bincike da kuma ...
Lokacin da ya kama mahaifin Kakakin Majalisar Jihar Zamfara, ya ƙi yarda ya karɓi kuɗin fansa, har dattijon ya mutu ...
Lauyan da ya shigar da karan Festus Ojo, ya bayyana cewa Tosin ya aikata wannan laifi ne takanin watan Faburairu ...
Ya ce adadin yawan mutanen da aka sallama a jihar sun kai 13 sannan 8 na kwance a asibiti.
Ehanire ya ce suna sauka a filin jirgi za a yi wa kowanen su gwaji, ki da kuwa an gwada ...
Dubban mutane ne suka halarci wannan taron buki.
Ranar Talata ne Majalisar Dattawa za ta yi zaman sauraren Kudirin Neman Kafa 'Yan Sandan Jihohi a kowace jiha.
Hukumar kula da jiragen Kasa ta kasa ta karyata rade-radin da ake ta yadawa wai an kai wa jirgin kasa ...
mambobin PDP sun yi ta tayar da hargitsin cewa ba su amince ba, kuma nan take suka bayyana sunan wanda ...
Gwamnatin Kaduna ta ce wannan gini ya saba wa dokar gini na jihar.